• Labaran yau

  July 27, 2017

  Kwaskwarima ga tsarin mulki zai tabbatar da adalci a shugabanci - Dogara

  Shugaban Majalisan Wakilai na Najeriya Yakubu Dogara ya ce kwaskwarima da Majalisa ta yi wa kundin tsarin mulki na 1999  zai tabbatar da adalci a shagabanci.

  Dogara ya bayyana haka ne yau a Abuja.Wasu daga cikin dokoki da aka yi wa kwaskwarima sun hada da samar da cin  gashin kai akan lamurran kudi ga majalisar dokoki na jihohi.

  Haka zalika dokokin sun hada da dokar damar tsayawa takarar zabe ba ta karkashin wata jam'iyar siyasa ba da kuma kwaskwarima ga ofiishin Akanta janar na Najeriya.  Ku biyo mu a
  https://www.facebook.com/isyakuweb
  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120 zamu aiko maka da Labaran mu kai tsaye.
  Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120.
  Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kwaskwarima ga tsarin mulki zai tabbatar da adalci a shugabanci - Dogara Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama