Kotun Koli ta tabbatar da Ahmed Makarfi shugaban jam'iyar PDP na Najeriya | isyaku.com

Kotun koli ta Najeriya ta tabbatar da Ahmed Makarfi a matsayin shugaban jam'iyar PDP na kasa a wani hukunci da Alkalan Kotun suka zartar da gaggarumin rinjaye.

Wannan ya kawo karshen takaddama da ta dade tana taka rawa tsakanin bangaren Ali Modu Sherif da shi Ahmed Makarfi.

A baya dai wata kotun daukaka kara ta yanke hukunci akan cewa shi Ali Modu Sheriff shine shugaban jam'iyar na kasa wanda a yau Kotun koli ta kasa ta rushe a yayinda ta tabbatar da Ahmed Makarfi a matsayin shugan PDP na kasa.

Kalli hotuna a kasa:


Ku biyo mu a shafin mu na Facebook @isyakuweb https://web.facebook.com/isyakuweb Kana sha'awar ka sami labaranmu ta Whatsapp ? ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120 zamu aiko maka da Labaran mu kai tsaye kyauta a koda yaushe muka wallafa Labari. Kana da sha'awar taimaka mana da Labarai, ko sharhi ? ka kira mu a 08062543120. Shiga shafinmu kai tsaye domin samun cikakkun Labarai.Ka shiga www.isyaku.com a browser ko opera ko firefox ko safari na wayarka zaka sami cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.
Kotun Koli ta tabbatar da Ahmed Makarfi shugaban jam'iyar PDP na Najeriya | isyaku.com Kotun Koli ta tabbatar da Ahmed Makarfi shugaban jam'iyar PDP na Najeriya | isyaku.com Reviewed by on July 12, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Ku dakace mu
Powered by Blogger.