Dattawan kabilar Igbo sun yi watsi da fafutukar kafa kasar Biafra | isyaku.com

Shugabannin yankin kudu maso gabashin Najeriya, sun yi watsi da kiraye-kirayen ballewar yankin domin kafa kasar Biafra, wanda kungiyoyi...

Shugabannin yankin kudu maso gabashin Najeriya, sun yi watsi da kiraye-kirayen ballewar yankin domin kafa kasar Biafra, wanda kungiyoyin IPOB da MASSOB ke yi.
Taron ya samu halartar ilahirin gwamnonin jihohin yankin, da ‘yan majalisu yankin, sai kuma dattawan kabilar Igbo wato Ohaneze, a garin Enugu.

Dattawan sun ce suna goyon cigaba da zaman Najeriya a matsayin dunkulalliyar kasa, sai dai akwai bukatar a dauki matakin sake fasalta tsarin tafiyar da al’amuran kasar.

Takardar bayan taron da shugabannin yankin na kudu maso gabashin Najeriya suka sa wa hannu, ta bukaci gwamnatin kasar ta soma aiwatar da matakan da ake bukata don sake fasalta tsarin tafiyar da harkokin gwamnati.

Zalika sun kuma bukaci da fara aiwatar da kudurorin taron da aka cimma a taron tattauna matsalolin kasa da ya gudana a shekarar 2014.Ku biyo mu a shafin mu na Facebook @isyakuweb https://web.facebook.com/isyakuweb Kana sha'awar ka sami labaranmu ta Whatsapp ? ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120 zamu aiko maka da Labaran mu kai tsaye kyauta a koda yaushe muka wallafa Labari. Kana da sha'awar taimaka mana da Labarai, ko sharhi ? ka kira mu a 08062543120. Shiga shafinmu kai tsaye domin samun cikakkun Labarai.Ka shiga www.isyaku.com a browser ko opera ko firefox ko safari na wayarka zaka sami cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.

COMMENTS

Name

AL-AJABI,25,BIDIYO,1,BIRNIN-KEBBI,25,DUNIYA,23,FADAKARWA,23,FASAHA,3,HOTUNA,39,JAKAR MAGORI,18,LABARI,416,NISHADI,51,SANARWA,13,SHARHI,13,SIYASA,17,TARIHI,7,WASANNI,8,
ltr
item
ISYAKU.COM: Dattawan kabilar Igbo sun yi watsi da fafutukar kafa kasar Biafra | isyaku.com
Dattawan kabilar Igbo sun yi watsi da fafutukar kafa kasar Biafra | isyaku.com
https://4.bp.blogspot.com/-szPHhtgBxNA/WVllqx_S-mI/AAAAAAAAFfE/eBGjulkgemMug-Eh0cZYC04Yz2Z_C5wUACLcBGAs/s320/000_p15nm_0.jpg
https://4.bp.blogspot.com/-szPHhtgBxNA/WVllqx_S-mI/AAAAAAAAFfE/eBGjulkgemMug-Eh0cZYC04Yz2Z_C5wUACLcBGAs/s72-c/000_p15nm_0.jpg
ISYAKU.COM
http://www.isyaku.com/2017/07/dattawan-kabilar-igbo-sun-yi-watsi-da.html
http://www.isyaku.com/
http://www.isyaku.com/
http://www.isyaku.com/2017/07/dattawan-kabilar-igbo-sun-yi-watsi-da.html
true
3052478943858316060
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts KARANTA SAURAN LABARAI Karanta saura Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All KARANTA WADANNAN LABEL MAADANI BINCIKA GABADAYAN LABARAI Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS CONTENT IS PREMIUM Please share to unlock Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy