Dan shekara 16 ya auri 'yar shekara 71 | isyaku.com

Wani abin mamaki ya auku a kasar Indonesia inda wani yaro dan shekara 16 mai suna Selamat Riayadi ya auri wata tsohuwa mai suna Rohaya 'yar shekara 71.

Bayanai sun nuna cewa ma'auratan sun yi barazanar cewa zasu kashe kansu matukar ba a bari suka yi aure ba.

Dukkannin ma'auratan talakawa ne balle ayi zaton cewa dukiya tayi tasiri a cikin lamarin wannan aure.

Iyayen angon sun biya Iyayen Amarya kudin Indonesia Rupia 200,000 kimanin N4,800 kudin Najeriya.Ku biyo mu a shafin mu na Facebook @isyakuweb https://web.facebook.com/isyakuweb Kana sha'awar ka sami labaranmu ta Whatsapp ? ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120 zamu aiko maka da Labaran mu kai tsaye kyauta a koda yaushe muka wallafa Labari. Kana da sha'awar taimaka mana da Labarai, ko sharhi ? ka kira mu a 08062543120. Shiga shafinmu kai tsaye domin samun cikakkun Labarai.Ka shiga www.isyaku.com a browser ko opera ko firefox ko safari na wayarka zaka sami cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.
Dan shekara 16 ya auri 'yar shekara 71 | isyaku.com Dan shekara 16 ya auri 'yar shekara 71 | isyaku.com Reviewed by on July 05, 2017 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

ISYAKU TV

Powered by Blogger.