Bom ya tashi da motar 'yan banga a Borno

Bom ya tashi da wasu 'yan kungiyar banga na jihar Borno yayin da motar su take kokarin wucewa a ci gaba da zagayawa da suke yi a dazukan da ke gewaye.Motar da yan bangan ke tafe a ciki ta bi ta kan wani abu wanda ya fashe da ake kyautata zaton cewa bom ne.

Motar da jami'an tsaron ke tafe a ciki ta ruguje sakamakon fashewar.

Rahotanni da ke zagayawa a yanar gizo daga wasu kafofin labarai sun nuna cewa har izuwa yanzu ba'a tantance ko mutum nawa lamarin ya rutsa da su ba.Ku biyo mu a shafin mu na Facebook @isyakuweb https://web.facebook.com/isyakuweb Kana sha'awar ka sami labaranmu ta Whatsapp ? ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120 zamu aiko maka da Labaran mu kai tsaye kyauta a koda yaushe muka wallafa Labari. Kana da sha'awar taimaka mana da Labarai, ko sharhi ? ka kira mu a 08062543120. Shiga shafinmu kai tsaye domin samun cikakkun Labarai.Ka shiga www.isyaku.com a browser ko opera ko firefox ko safari na wayarka zaka sami cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.
Bom ya tashi da motar 'yan banga a Borno Bom ya tashi da motar 'yan banga a Borno Reviewed by on July 16, 2017 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

ISYAKU TV

Powered by Blogger.