• Labaran yau

  July 17, 2017

  An kwance wa Alison Maduake zani a kasuwa

  Kasar Amurka ta kwance wa  tsohuwar ministan albarkatun man fetur na kasar Najeriya Diezani Alison-Madueke zani a kasuwa, inda ta kwace wani jirgin ruwa wanda farashinsa ya haura dalar Amurka milyan 80 da kuma wani gidan bene wanda zai kai kimanin dalar Amurka milyan 50 daga hannunta.Sabili da sama da fadi da dukiyar al'umar kasar Najeriya da ta yi a shekarar 2001 tare da wasu masu abokan aikinta.
  Ku biyo mu a shafin mu na Facebook @isyakuweb https://web.facebook.com/isyakuweb Kana sha'awar ka sami labaranmu ta Whatsapp ? ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120 zamu aiko maka da Labaran mu kai tsaye kyauta a koda yaushe muka wallafa Labari. Kana da sha'awar taimaka mana da Labarai, ko sharhi ? ka kira mu a 08062543120. Shiga shafinmu kai tsaye domin samun cikakkun Labarai.Ka shiga www.isyaku.com a browser ko opera ko firefox ko safari na wayarka zaka sami cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.

  Daga TRT
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An kwance wa Alison Maduake zani a kasuwa Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama