• Labaran yau

  July 17, 2017

  An kore ta daga kauyensu har abada bisa al'ada a kan zargin kisa

  Abun mamaki haryanzu ana daukar hukuncin irin na al'ada na kaka da kakanni a kasar inyamirai,wani labari ya bayyana inda aka kori wata mata daga ainihin kauyen kaka da kakanninta na haihuwa bayan an zarge ta da kashe 'yayan mijinta su biyu ta hanyar tsafi.

  Wannan lamarin ya faru a kauyen Nsude a karamar hukumar Udi  cikin jihar Enugu.

  An koreta gabadaya daga  kauyen kuma ba za'a sake a bari ta shigo kauyen ba har abada.

  Irin wannan hukunci yana faruwa daga lokaci zuwa lokaci a kasar inyamirai da aka fi sani da suna Igbo.   
  Ku biyo mu a shafin mu na Facebook @isyakuweb https://web.facebook.com/isyakuweb Kana sha'awar ka sami labaranmu ta Whatsapp ? ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120 zamu aiko maka da Labaran mu kai tsaye kyauta a koda yaushe muka wallafa Labari. Kana da sha'awar taimaka mana da Labarai, ko sharhi ? ka kira mu a 08062543120. Shiga shafinmu kai tsaye domin samun cikakkun Labarai.Ka shiga www.isyaku.com a browser ko opera ko firefox ko safari na wayarka zaka sami cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An kore ta daga kauyensu har abada bisa al'ada a kan zargin kisa Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama