Yadda aka daura Auren 'yan Luwadi Musulmi a Ingila | isyaku.com

An yi bikin daurin aure a tsakanin wasu matasa biyu Musulmi 'yan luwadi a Walsall na kasar Ingila.Shi dai Ango Jahed Chaundhuri 23,da ...

An yi bikin daurin aure a tsakanin wasu matasa biyu Musulmi 'yan luwadi a Walsall na kasar Ingila.Shi dai Ango Jahed Chaundhuri 23,da Amaryasa Sean Rogan 19 sun daura Auren ne a dakin rijistan daurin Aure na Walsall.

Bayanai sun nuna cewa yan luwadin sun kasance cikin soyayya fiye da shekara biyu kafin su yanke shawaran daura aure a tsakaninsu.

Express & Star ta ruwaito cewa shi Ango Chaundhuri sanannen dan luwadi ne da yake harkokinsa a bayyane ba tare da kunya ko shakkar kowa ba.


Bikin wanda aka gudanar bai sami halartar iyayensu ba amma sun kasance a cikin shiga irin ta gargajiya ta Sherwanis mai kalan zinari.

Wannan shine karon farko a tarihin kasar Ingila inda aka sami daurin Aure na yan luwadi Musulmi.

Dukkannin yan luwadin dai yan kasar Bangladesh ne.

Ango Chaundhuri yace yana son ya shaida wa Duniya cewa "zaka iya zama dan luwadi amma kuma kai Musulmi ne tunda abinda kake yi bai shafi kowa ba".Ku biyo mu a shafin mu na Facebook @isyakuweb https://web.facebook.com/isyakuweb Kana sha'awar ka sami labaranmu ta Whatsapp ? ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120 zamu aiko maka da Labaran mu kai tsaye kyauta a koda yaushe muka wallafa Labari. Kana da sha'awar taimaka mana da Labarai, ko sharhi ? ka kira mu a 08062543120. Shiga shafinmu kai tsaye domin samun cikakkun Labarai.Ka shiga www.isyaku.com a browser ko opera ko firefox ko safari na wayarka zaka sami cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.

COMMENTS

Name

AL-AJABI,25,BIDIYO,1,BIRNIN-KEBBI,25,DUNIYA,23,FADAKARWA,23,FASAHA,3,HOTUNA,39,JAKAR MAGORI,18,LABARI,416,NISHADI,51,SANARWA,13,SHARHI,13,SIYASA,17,TARIHI,7,WASANNI,8,
ltr
item
ISYAKU.COM: Yadda aka daura Auren 'yan Luwadi Musulmi a Ingila | isyaku.com
Yadda aka daura Auren 'yan Luwadi Musulmi a Ingila | isyaku.com
https://1.bp.blogspot.com/-RL9Y9xCjQy8/WWThfwhA8zI/AAAAAAAAFnU/31x7vVxf6ywcx9M2TGx77BzQHAjciNCZQCLcBGAs/s320/5632666_sean1_jpeg56798702f026bc280f5660abf8461008.jpg
https://1.bp.blogspot.com/-RL9Y9xCjQy8/WWThfwhA8zI/AAAAAAAAFnU/31x7vVxf6ywcx9M2TGx77BzQHAjciNCZQCLcBGAs/s72-c/5632666_sean1_jpeg56798702f026bc280f5660abf8461008.jpg
ISYAKU.COM
http://www.isyaku.com/2017/07/an-daura-auren-yan-luwadi-2-musulmi.html
http://www.isyaku.com/
http://www.isyaku.com/
http://www.isyaku.com/2017/07/an-daura-auren-yan-luwadi-2-musulmi.html
true
3052478943858316060
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts KARANTA SAURAN LABARAI Karanta saura Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All KARANTA WADANNAN LABEL MAADANI BINCIKA GABADAYAN LABARAI Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS CONTENT IS PREMIUM Please share to unlock Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy