Wata Mata ta haifi kadangare a Port Harcourt | isyaku.com

Ra'ayi ya bambanta kuma kowa na fadin albarkacin bakinsa a yayin da wani hoto ya ke zagayawa a shafin sada zumunta na Facebook dauke d...

Ra'ayi ya bambanta kuma kowa na fadin albarkacin bakinsa a yayin da wani hoto ya ke zagayawa a shafin sada zumunta na Facebook dauke da labarin cewa wata mata mai ciki ta haifi kadadangare bayan tayi nakuda .

Wani ma'abuci amfani da shafin sada zumunta na yanar gizo na Facebook mai suna Meshach Jaja ya ruwaito a shafinsa na Facebok cewa wannan lamarin ya faru ne a al'ummar Rumuosi da ke karamar hukumar mulki ta Obio/Akpor.Babu wani karin bayani dangane da lamarin.Ku biyo mu a shafin mu na Facebook @isyakuweb https://web.facebook.com/isyakuweb Kana sha'awar ka sami labaranmu ta Whatsapp ? ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120 zamu aiko maka da Labaran mu kai tsaye kyauta a koda yaushe muka wallafa Labari. Kana da sha'awar taimaka mana da Labarai, ko sharhi ? ka kira mu a 08062543120.
Shiga babban shafinmu kai tsaye domin samun cikakkun Labarai.Ka shiga www.isyaku.com a browser ko opera ko firefox ko safari na wayarka zaka sami cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.

COMMENTS

Name

AL-AJABI,25,BIDIYO,1,BIRNIN-KEBBI,25,DUNIYA,23,FADAKARWA,23,FASAHA,3,HOTUNA,39,JAKAR MAGORI,18,LABARI,416,NISHADI,51,SANARWA,13,SHARHI,13,SIYASA,17,TARIHI,7,WASANNI,8,
ltr
item
ISYAKU.COM: Wata Mata ta haifi kadangare a Port Harcourt | isyaku.com
Wata Mata ta haifi kadangare a Port Harcourt | isyaku.com
https://3.bp.blogspot.com/-l-gJcGvGKmI/WVU5SOHMGqI/AAAAAAAAFbU/CA7BuQI9pN4HaFgmSieH45ZIffzBg_8xACLcBGAs/s320/lizard1.jpg
https://3.bp.blogspot.com/-l-gJcGvGKmI/WVU5SOHMGqI/AAAAAAAAFbU/CA7BuQI9pN4HaFgmSieH45ZIffzBg_8xACLcBGAs/s72-c/lizard1.jpg
ISYAKU.COM
http://www.isyaku.com/2017/06/wata-mata-ta-haifi-kadangare-isyakucom.html
http://www.isyaku.com/
http://www.isyaku.com/
http://www.isyaku.com/2017/06/wata-mata-ta-haifi-kadangare-isyakucom.html
true
3052478943858316060
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts KARANTA SAURAN LABARAI Karanta saura Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All KARANTA WADANNAN LABEL MAADANI BINCIKA GABADAYAN LABARAI Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS CONTENT IS PREMIUM Please share to unlock Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy