Shanyewar bangaren jiki: Matakai da za ka fara daukawa | isyaku.com

Matsalar shanyewar bangare daya na jikin dan adam yakan faru ne idan aka sami karancin zagayawar jini a cikin kwakwalwar dan adan kamar yadda ya kamata.Hakan yakan haifar da macewar kwayoyin halittar kwakwalwa

Ka hanzarta ka nemi taimakon Likita idan ka kula cewa :

1-Idan ka fara jin nauyin fuskarka,kafafuwa ko hannaye.
2-Idan ka kula kana saurin rudewa
3-Ko kuma sarrafa kalamai yana neman ya gagareka sai

Abin da za ka yi na farko shine"

1-Ka hanzarta ka bincika yanayin jininka ko ya haura.
2-A kauce wa cikin kitse ko abincin da ke da maiko da yawa
3-A kauce wa yawan tunani ko bacin rai
4-A dinga motsa jiki a ko da yaushe

A hanzarta a gan Likita.


@isyakuweb https://web.facebook.com/isyakuweb Kana sha'awar ka sami labaranmu ta Whatsapp ? ka rubuto YES a SMS zuwa 08062543120 zamu aiko maka da Labaran mu kai tsaye kyauta a koda yaushe muka wallafa Labari.
Shanyewar bangaren jiki: Matakai da za ka fara daukawa | isyaku.com Shanyewar bangaren jiki: Matakai da za ka fara daukawa | isyaku.com Reviewed by on June 19, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.