Mai Martaba Sarkin Musulmi ya bayar da sanarwar ganin Wata

Bayanai da ke fitowa daga Sokoto birnin Shehu sun nuna cewa Mai Martaba Sarkin Musulmi kuma shugaban Majalisar koli kan harkokin addinin Musulunci a Najeriya Sultan Muhammad Sa'ad Abubakar na 3 ya bayar da sanarwar cewa an ga Wata a wasu garuruwa da suka hada da Borno,Adamawa da sauransu.

Hakan yana nuni da cewa gabe Lahadi 25/6/2017 ya zama ranar karamar Sallah a Najeriya,kuma hakan shi ya kawo karshen Azumin watan Ramadana na 2017.

Allah yasa ayi Sallah lafiya.


 @isyakuweb https://web.facebook.com/isyakuweb Kana sha'awar ka sami labaranmu ta Whatsapp ? ka rubuto YES a SMS zuwa 08062543120 zamu aiko maka da Labaran mu kai tsaye kyauta a koda yaushe muka wallafa Labari.
Mai Martaba Sarkin Musulmi ya bayar da sanarwar ganin Wata Mai Martaba Sarkin Musulmi ya bayar da sanarwar ganin Wata Reviewed by on June 24, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.