China na samar da wani birni a dokar daji | isyaku.com

A karon farko China na samar da wani katafaren birni a dokar daji.Za a shuka bishiyu dubu 40 a wanna birni da ake samarwa.

Gwamnatin kasar China na da manufar samar wa da mutane dubu 30 gurin zama a sabon birnin da ke dokar daji kuma ana samar da shi a kusa da garin Liuzu da ke yankin Guangshi.

Bayan an shuga bishuyn ana sa ran samun iskar karbondioxide tan dubu 10 a kowacce shekara.

Ana lissafa cewa, bishiyu dubu 40 za su samar da tan 900 na iskar Oxygen a kowacce shekara.

Fuskokin gine-ginen za su kasance an mammanna musu bishiyu masu yalwar ganye.
Maginin kasar Italiya Stefano Boeri ne ya tsara samar da garin.



Ku biyo mu a shafin mu na Facebook @isyakuweb https://web.facebook.com/isyakuweb Kana sha'awar ka sami labaranmu ta Whatsapp ? ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120 zamu aiko maka da Labaran mu kai tsaye kyauta a koda yaushe muka wallafa Labari. Kana da sha'awar taimaka mana da Labarai, ko sharhi ? ka kira mu a 08062543120. Shiga shafinmu kai tsaye domin samun cikakkun Labarai.Ka shiga www.isyaku.com a browser ko opera ko firefox ko safari na wayarka zaka sami cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.

 China na samar da wani birni a dokar daji ya fara bayyana a shafin trt.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN