Budurwa mai shekara 50 tayi aure | isyaku.com

A yau ne wata budurwa mai shekara 50 da bata taba yin aure ba a tsawon rayuwarta ta zama matar aure bayan an daura mata aure tare da wani Pastor na Chochi a Tudunwada Abuja.

Matar mai suna  Omolayo Oyeyemi Oyewole ta kasance cikin farinciki a yayin da ta fito daga Chochin sanye da kayan aure tare da Angon nata wanda Pasto ne a Chochn da aka daura auren.

Shi dai Angon nata ya kasance baya da Mata sakamakon rasuwar matarsa ta farko,amma a wannan lokacin ya sake samun wata mata watau Omolayo Oyeyemi Oyewole.


Ku biyo mu a shafin mu na Facebook @isyakuweb https://web.facebook.com/isyakuweb Kana sha'awar ka sami labaranmu ta Whatsapp ? ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120 zamu aiko maka da Labaran mu kai tsaye kyauta a koda yaushe muka wallafa Labari. Kana da sha'awar taimaka mana da Labarai, ko sharhi ? ka kira mu a 08062543120.DOWNLOAD OUR APPLICATION.APK 
Budurwa mai shekara 50 tayi aure | isyaku.com Budurwa mai shekara 50 tayi aure | isyaku.com Reviewed by on June 28, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Ku dakace mu
Powered by Blogger.