• Labaran yau

  June 14, 2017

  Bidiyo: Yadda 'Yan sanda suka dakile fashi a bankin Zenith Owerri | isyaku.com

  Bayan wani fashi da makami da akayi yunkurin yi a reshen  Bankin Zenith da ke garin Owerri,hotunan bidiyo na na'uran daukan hoto na tsaro da ke a Bankin sun bayyana inda aka gani zahiri yadda lamarin ya kasance.

  Kalli hoton bidiyon a kasa.  @isyakuweb https://web.facebook.com/isyakuweb Kana sha'awar ka sami labaranmu ta Whatsapp ? ka rubuto YES a SMS zuwa 08062543120 zamu aiko maka da Labaran mu kai tsaye kyauta a koda yaushe muka wallafa Labari.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Bidiyo: Yadda 'Yan sanda suka dakile fashi a bankin Zenith Owerri | isyaku.com Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama