• Labaran yau

  June 06, 2017

  Afuwa: Bello S.Yaki bai koma jam'iyar APC ba | isyaku.com

  A bisa labari da muka wallafa da farko inda muka ambaci dan takaran Kujerar Gwamna a jam'iyar PDP,lallai wannan kuskure ne aka samu daga sashen fassara labaran yau da kullum kuma muna neman afuwa ga Bello S.Yaki da duk wanda lamarin bai yi mashi dadi ba.

  Manufarmu shine samar da ingantattun labarai don mu nishadantar,fadakar da sanar da al'umma abinda Duniya ke ciki.

  Muna fatan za'a fahimce mu,kuma mun gode da zumunci.   @isyakuweb https://web.facebook.com/isyakuweb Kana sha'awar ka aiko mana rahotu ? ka tuntube mu a birninkebbi080@gmail.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Afuwa: Bello S.Yaki bai koma jam'iyar APC ba | isyaku.com Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama