Zargi: 'Yan sanda sun daure wani mutum da mota,sun yi yunkurin su ja shi a titi

Wani matashi ma'ubucin amfanini da shafin sada zumunta na Facebook Irabor Franklyn ya ruwaito zargin yadda 'yan sandan jihar Edo suka ci zarafin shi saboda ya roke su akan cewa kada su ja wani matashin a kasa da suka daure hannayen sa da ankwa kuma suka garkame shi da motar su.

Duk da yake  Irabor Franklyn bai fadi laifin da matshin yayi ba kafin 'yan sandan na gundumar Esige su daure shi da ankwa a motar su.Lamarin ya faru ne ranar 15, Mayu akan titin 1st East Circular Road da mahadar  Sopkonba a cikin birnin Benin.


Kalli bidiyon a kasa


@isyakuweb  https://web.facebook.com/isyakuweb
Zargi: 'Yan sanda sun daure wani mutum da mota,sun yi yunkurin su ja shi a titi Zargi: 'Yan sanda sun daure wani mutum da mota,sun yi yunkurin su ja shi a titi Reviewed by on May 16, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.