• Labaran yau

  May 28, 2017

  Masar ta mayar da martani harin da aka kai musu | isyaku.com

  Jiragen yakin saman kasar Masar sun kai hari a gabashin kasa Libya domin mayar da martani da aka kaiwa Kibtawa Masar.

  Sanarwar da jami'an tsaron ta fitar na nuna cewa, jiragen saman kasar Masar ta kai hari a yankin da 'yan ta'adda suke a kasar Libya.

  Sanarwar ta ce, harin da aka kai a Darna an nufi 'yan ta'adda ne.
  Wasu 'yan ta'adda dai sun kaiwa Kibtawa hari a garin Minye inda suka kashe mutane 28. 


  @isyakuweb https://web.facebook.com/isyakuweb Kana sha'awar ka aiko mana rahotu ? ka tuntube mu a birninkebbi080@gmail.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Masar ta mayar da martani harin da aka kai musu | isyaku.com Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama