Kwarto ya sha duka a dakin matar aure

Wani labari da hoton bidiyo da ke yawatawa a shafukan sada zumunta na intanet ya nuna yadda wani mutum ya sha duka a hannun mijin wata mata wanda shi mijin nata ya sami kwarton bayan ya tube zindir da niyyar ya aikata zina da matar ta aure a cikin gidanta.

Bayanai sun nuna cewa shi wannan kwarton da ba'a fadi sunan sa ba ya dade yana takura wa matar akan lallai sai ya biya bukata da ita.

Matar da maigidan ta sun dana masa tarko inda gogan naka ya fada kuma aka kama shi.

Kalli bidiyon a kasa

Wannan bidiyon yana dauke da tsiraici,bamu da alhakin wani korafi da zaka yi ko wasu zasu yi akan wannan bidiyon.Kalli bidiyon a bisa alhakin kanka.
 
Kwarto ya sha duka a dakin matar aure Kwarto ya sha duka a dakin matar aure Reviewed by on May 14, 2017 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

ISYAKU TV

Powered by Blogger.