Buhari ya halarci Sallar Juma'a cikin koshin lafiya

Shugaba Muhammadu Buhari ya sami halartar  Sallar Juma'a da aka gudanar dazun a Masallacin Juma'a na fadar shugaban kasa.

Wannan zai iya rage shakku a zukatan mutane da suka dade suna tababa game da zargin yanayin rashin lafiyar shugaban na Najeiya.

Wasu daga cikin manyan jami'an Gwamnati sun kasance tare da shugaba Buhari a lokacin Sallar Juma'ar ta yau wanda daga cikin su har da mai baiwa shugaba Buhari shawara ta harkar tsaro Babanga Munguno.

@isyakuweb  https://web.facebook.com/isyakuwebBuhari ya halarci Sallar Juma'a cikin koshin lafiya Buhari ya halarci Sallar Juma'a cikin koshin lafiya Reviewed by on May 05, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.