April 02, 2017

Yadda Za Ka Kula Da Lafiyar Kodar Ka

ABUBUWAN DA MUTUM KE BUKATA:

Abubuwan da mutum ke bkata wajen hadda wannan magani shi ne GAUYEN GAUTA, da kuma tsabtaccen ruwa.


YADDA A KE HADAWA:

1. A farko, za ka/ki yanka ganyen gautan kanana kamar yadda a ke yanka ganyen alleho.
2. Daga nan sai a wanke ganyen sosai da ruwa.
3. Idan an wanke ganyen, sai a saka ganyen a cikin kwanu girki sannan a zuba ruwa. Adadin kada ya ringaye ganyen.
4. Bayan haka, sai a sanya kwanun ganyen kan wuta a bar shi ya tafasa. A kalla a bashi kan wuta yayi kimanin minti 10.
6. Sai ya bar ruwan ya huce .
5. Bayan ya tafasa, sai a kashe wutan sannan a tace ruwan ganyen da abun tata.YADDA A KE SHA:

Idan ya ruwan ya huce, sai a dibe kofi 1 a sha.

SAKAMAKO

Idan har mutum ya je bayan gida, zai ga canji sosai saboda zai fisare duk wani cuta da ke damun kodar sa.


Alummata

@isyakuweb https://web.facebook.com/isyakuweb
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
Item Reviewed: Yadda Za Ka Kula Da Lafiyar Kodar Ka Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
Koma Sama