Wata mata ta haifi jarirai 4 a Azare

Wata baiwar Allah a garin Azare na jihar Bauchi ta sami arzikin karuwa na haihuwar jarirai hudu a lokaci daya.

Mahaifiyar jariran mai suna Huzaifatu tana cikin koshin lafiya,amma jariran an saka su a cikin kwalba a sashen kula da masu haihuwa na Asibitin Gwamnatin tarayya FMC da ke Azare.
Wata mata ta haifi jarirai 4 a Azare Wata mata ta haifi jarirai 4 a Azare Reviewed by on April 10, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.