Shugaban Jami'ar Koyo daga gida ta
Najeriya, NOUN, farfesa Abdallah Uba Adamu, ya ce, tarihin Hausawa da
wasu ke dangantawa da Bayajidda shafcin gizo ne.
Garuruwan dai su ne birnin Kano da Katsina da Daura da Zazzau da Rano da Gobir da kuma Biram.
Farfesa Abdallah ya kuma yi watsi da batun da wasu manazarta ke fadi cewa Hausa yare ne ba kabila ba, a inda ya ce Hausawa na da daulolinsu.
BBC
@isyakuweb https://web.facebook.com/isyakuweb
Tags:
TARIHI