• Labaran yau

  Ko ka san yadda ake sarrafa Manja ?

  Wasu hotuna da suka bayyana a shafukan sada zumunta a yanar gizo sun nuna wani yanayi da baya da kyaun gani wanda shine tsarin yadda ake sarrafa manja da muke amfani da shi a yau da kullum.

  Lamarin ya zama ruwan dare gama duniya saboda yanayi da masu aikin sarrafa manjan suka sami kansu wanda kuma tsari ne da aka gada kaka da kakanni.

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Ko ka san yadda ake sarrafa Manja ? Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama