• Labaran yau

  John Cena da budurwarsa sun tube zindir;sun sheka rawa (bidiyo)

  Wasu hotuna da bidiyo sun bayyana na shahararren dan wasan kokawa na Duniya na WWE John Cena da budurwar shi sun tube zindir kuma suka yi ta sheka rawa.

  Bidiyon ya nuna dan wasan kokawan da budurwarsa suna rawa akan murnar cika 500,000 da mutane suka ziyarci shafin Bella Twins.

  Kalli bidiyon a kasa


  • Facebook Comments
  Item Reviewed: John Cena da budurwarsa sun tube zindir;sun sheka rawa (bidiyo) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama