• Labaran yau

  Jami'an tsaro sun kama mai satan mutane da kan bil'adama

  Jami'an tsaro a Bauchi sun kama wani mutum Abdullahi Dalhatu da ake zargi da sare kan wani mutum mai shekara 60 domin dalilai na tsafi.

  Rahotanni sun nuna cewa Dalhatu ya kai jam'an tsaro wajen da ya daddatsa mutumin da ya sace,kuma bayan ya kashe shi sai ya bizine shi a yayin da ya tafi  da kai.

  Jami'an tsaro suna ci gaaba da bincike.

  @isyakuweb https://web.facebook.com/isyakuweb


  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Jami'an tsaro sun kama mai satan mutane da kan bil'adama Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama