Shugaba Buhari, "mai yiwuwa zan sake komawa Asibiti"

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce yana murmure wa ta hanyar samun sauki daga rashin lafiyar da ke damun sa,amma ya ce “ wataki...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce yana murmure wa ta hanyar samun sauki daga rashin lafiyar da ke damun sa,amma ya ce “ watakila nan da makonni kadan zan sake komawa Asibiti”

Ya bayyana haka ne a jawabin da ya yi wa ‘yan kasar a fadar sa da ke Abuja jim kadan bayan saukar sa daga birnin London, inda ya kwashe kusan wata biyu yana hutu da kuma jinya.

A cewar sa, bai taba kwantawa rashin lafiya irin wacce yake fama da ita yanzu ba.

Shugaba Buhari ya kara da cewa, “Ina matukar nuna godiya ga dukkan ‘yan Najeriya, Musulmi da Kirista, wadanda suka yi ta yi min addu’a, kuma suke ci gaba da yi min addu’ar samun sauki”.

Shugaba Buhari ya ce yanzu ba a bin da zai sanya a gaba illa ya yi ma ‘yan Najeriya aiki tukuru da gaskiya domin samun rayuwa mai ma’ana a Najeriya wanda ta hakan ne zai nuna masu jin dadi da yayi saboda Addu’a da suka yi ta yi masa.

@isyakuweb

COMMENTS

VISITOR
Name

AL-AJABI,22,BIRNIN-KEBBI,21,DUNIYA,19,FADAKARWA,22,FASAHA,3,HOTUNA,34,LABARI,351,NISHADI,49,SANARWA,13,SHARHI,8,SIYASA,15,TARIHI,7,WASANNI,8,
ltr
item
ISYAKU.COM: Shugaba Buhari, "mai yiwuwa zan sake komawa Asibiti"
Shugaba Buhari, "mai yiwuwa zan sake komawa Asibiti"
https://1.bp.blogspot.com/-bH1jm_xLFck/WMMfaiQJDQI/AAAAAAAADao/_FezdbPE5-krbF4UmmPVfMXAmUoiJvfggCLcB/s1600/bb.jpg
https://1.bp.blogspot.com/-bH1jm_xLFck/WMMfaiQJDQI/AAAAAAAADao/_FezdbPE5-krbF4UmmPVfMXAmUoiJvfggCLcB/s72-c/bb.jpg
ISYAKU.COM
http://www.isyaku.com/2017/03/shugaba-buhari-mai-yiwuwa-zan-sake.html
http://www.isyaku.com/
http://www.isyaku.com/
http://www.isyaku.com/2017/03/shugaba-buhari-mai-yiwuwa-zan-sake.html
true
3052478943858316060
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All WASU KARIN LABARAI LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS CONTENT IS PREMIUM Please share to unlock Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy