• Labaran yau

  March 20, 2017

  Minista ya gurfana don zantawa da shugaban kasa a Zambia

  Shafin yanan gizo na Zambian Reporters ya wallafa wani hoto mai ban mamaki a cikin hoton kamar yadda ka gani a sama Ministan kula da albarkatun tsuntsaye da albarkatun ruwa na kasar Zambia Mr.Michael Katambo ne ya gurfana a gaban shugaban kasar ta Zambia Shugaba Edga Chagwa Lungu a yayin da suke tattaunawa.


  A Najeriya,wannan irin biyayya zai faru kuwa ? da yaya zaka fassara wannan lamarin?

  @isyakuweb - Ku biyo mu a Facebook
  https://web.facebook.com/isyakuweb

  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Minista ya gurfana don zantawa da shugaban kasa a Zambia Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama