ada

Breaking News

Diyan 'Yar adua 3 da suka auri tsofaffin Gwamnoni

Hoton 'ya'yan marigayi tsohon shugaban kasa Marigayi Shehu Musa 'Yar adua kena wadanda dukannin su sun auri tsofaffin Gwamnonin Arewa ne.

Maryam ita ta auri tsohon Gwamnan Katsina Ibrahim Shehu Shema,sai Nafisa wanda ta auri tsohon Gwamnan jihar Bauchi Isah Yuguda kana Zainab kuwa ta auri tsohon Gwamnan jihar Kebbi Sa'idu Dakingari.

@isyakuweb--Shafin mu na Facebook
https://web.facebook.com/isyakuweb


No comments

Rubuta ra ayin ka