March 29, 2017

Dino Malaye tare da Sowore mai Sahara Reporters

Wannan hoton an dauke shi ne ranar 7 ga watan Agusta 2013,kuma Dino Malaye ne ya sanya hoton a shafinsa na Twitter.A shafin,Dino ya ce "Ina cikin ingantacce kuma kayataccen ofishin Sahara Reporters,a gaskiya zan tabbatar maku da cewa abin ya birge ni"


@isyakuweb--Shafin mu na Facebook
https://web.facebook.com/isyakuweb

  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
Item Reviewed: Dino Malaye tare da Sowore mai Sahara Reporters Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
Koma Sama