Barnar amfanin gonar shinkafa,Uban kasar Aljannare ya koka

An sami rudani a wani wuri da ake kira Chijoke a karamar hukumar mulki ta Suru da ke cikin jihar Kebbi a inda aka ce shanayen Filani Mak...

An sami rudani a wani wuri da ake kira Chijoke a karamar hukumar mulki ta Suru da ke cikin jihar Kebbi a inda aka ce shanayen Filani Makiyaya sun yi wa amfanin gona mummunar barna a  gonar Hon.Dr Hussaini Kangiwa da Alh.Abu Hali.Wannan gonar dai rahoto yace noman rani ne aka yi a cikin shi inda aka shuka shinkafa,har ya zuwa lokacin da muka rubuta wannan rahotun bamu sami adadin girman gonar ba.

A yayin da yake yi wa 'yan Jarida bayani,Uban kasar Aljannare Sarkin Sudan Aljannare Hon.Abubakar Saddik Dakin Gari ya bayyana barnar a zaman yi wa tattalin arzikin jihar Kebbi zagon kasa.Ya kara da cewa barnar da aka yi, ba abu ne da za'a iya yin misalin sa ba domin abin yayi munin gaske.

Akwai jita-jitar cewa Filanin da ake zargi da aikata wannan aika-aika sun ce sun yi haka ne domin an shiga hurumin su. Rahoto ya nuna cewa Mai girma Gwamnan jihar Kebbi Sanata Atiku Bagudu ya nada wani Kwamiti da zai bincika musabbabin wannan lamarin da kuma gano yadda za'a kiyaye irin wannan ibtila'i nan gaba.Isyaku Garba  @isyakuweb  Ku biyo mu a Facebook
 COMMENTS

Name

AL-AJABI,25,BIDIYO,1,BIRNIN-KEBBI,26,DUNIYA,23,FADAKARWA,23,FASAHA,3,HOTUNA,40,JAKAR MAGORI,18,LABARI,422,NISHADI,51,SANARWA,13,SHARHI,13,SIYASA,17,TARIHI,7,WASANNI,8,
ltr
item
ISYAKU.COM: Barnar amfanin gonar shinkafa,Uban kasar Aljannare ya koka
Barnar amfanin gonar shinkafa,Uban kasar Aljannare ya koka
https://1.bp.blogspot.com/-p7a8j4fdcb0/WLnO6MukKtI/AAAAAAAADVY/vnuzxBfYHZwvrlcGFylMB--_1AisSl-BACLcB/s1600/shinkafa1.jpg
https://1.bp.blogspot.com/-p7a8j4fdcb0/WLnO6MukKtI/AAAAAAAADVY/vnuzxBfYHZwvrlcGFylMB--_1AisSl-BACLcB/s72-c/shinkafa1.jpg
ISYAKU.COM
http://www.isyaku.com/2017/03/barnar-amfanin-gonan-shinkafauban-kasar.html
http://www.isyaku.com/
http://www.isyaku.com/
http://www.isyaku.com/2017/03/barnar-amfanin-gonan-shinkafauban-kasar.html
true
3052478943858316060
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts KARANTA SAURAN LABARAI Karanta saura Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All KARANTA WADANNAN LABEL MAADANI BINCIKA GABADAYAN LABARAI Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS CONTENT IS PREMIUM Please share to unlock Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy