• Labaran yau

  March 08, 2017

  Abubuwan da ke tsufar da mutum da wuri guda 10


  Ko wane Mutum da Allah ya halitta a Duniyar nan yana da hikima da rahama da aka halicce shi da shi,haka ko tsufa,kowane Mutum yana da tsari na kasancewar bayyana a gare shi,ko don yawan shekaru ko rashin lafiya ko kuwa wani abu daga kasancewa tsarin tafiyar da rayuwa na yau da kullum ke iya haifarwa.

  Ga kadan daga cikin wasu halaye da bincike na rayuwa da kimiyya ya tabbatar da cewa su kan iya haifarwa ko kasancewa sanadin tsufa da wuri.
  1. Yawan shiga rana
  2. Rashin isasshen barci
  3. Cin kayan zaki
  4. Yawan gajiya
  5. Rashin kula da fata yadda ya kamata
  6. Yawan zama guri daya
  7. Cin abinci wadanda ba sa gina jiki
  8. Shan taba sigari
  9. Riko ko kuma Rike mutane a zuciya da kin yafiya
  10. Shan giya.
  Isyaku Garba - Birnin kebbi
  @isyakuweb   KU BIYO MU A FACEBOOK
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Abubuwan da ke tsufar da mutum da wuri guda 10 Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama