Ya kashe Matar shi,Ya sassare ta guntu-guntu

Hukumar ‘yan sanda ta jihar Lagas ta kama wani matashi mai suna Sakiru Bello dan shekara 36 a bisa zargin kashewa da sassare jikin ma...Hukumar ‘yan sanda ta jihar Lagas ta kama wani matashi mai suna Sakiru Bello dan shekara 36 a bisa zargin kashewa da sassare jikin matar sa Sharifat Bello uwar yara uku a ranar 13 ga watan Fabrairu 2017.

Jaridar Vanguard ta wallafa cewa Sikiru ya gaya wa ‘yan sanda cewa bai yi niyyar kasha Sharifat ba kuma bas hi ne ya kasha ta ba ya ce abin day a faru shine,ya kira matar tashi Sharifat a inda suka je bakin teku,a yayin da suke dawowa ne a kan babur sai wani mai mota ya buge su,lamarin da ya sa suka fadi kuma kan sharifat ya bugi kwalta.Ya ce bayan sun isa gida ne can da dare sai ta fara koken cewa kan ta yana ciwo,yace ya kasa kai ta Asibiti ne domin baya da kudi,kuma ba su shiri da Uwayen Sharifat, balle ya nemi taimako daga wajen su,a cikin wannan yanayin ne matar tashi Sharifat ta mutu da dare.

A ci gaba da bayani ga ‘yan sanda,Sikiru ya ce bayan da ta mutu da dare,sai ya rude ya rasa yadda zai yi,can sai tunani ya zo masa akan cewa ya sassare ta ya sanya a cikin Ghana must go sai ya je ya binne ta a wani gini da ba’a kammala ba inda ya binne sassan jikin Sharifat a rami daban-daban.

Mahaifin Sharifat ya ce bayan basu gan sharifat ba har na tsawon wani lokaci,sai suka tuntubi mijin nata Sikiru,amma basu gamsu da martanin day a bayar ba,akan haka ne suka garzaya zuwa rukuni na “B” na ‘yan sandan jihar Lagos inda suka fara binciken da ya kai ga kamo Sikiru a cikin garin Lagos bayan ya gaya wa surukan sa cewa yana Ibadan bayan sun tuntube shi a wayan salula.

Har yanzu dai ‘yan sanda suna ci gaba da bincike akan wannan mummunar rashin imani,da zarar an gama bincike ‘yan sanda za su gabatar das hi a gaban Kuliya.

COMMENTS

Name

AL-AJABI,25,BIDIYO,1,BIRNIN-KEBBI,26,DUNIYA,23,FADAKARWA,23,FASAHA,3,HOTUNA,41,JAKAR MAGORI,20,LABARI,426,NISHADI,51,SANARWA,13,SHARHI,13,SIYASA,17,TARIHI,7,WASANNI,8,
ltr
item
ISYAKU.COM: Ya kashe Matar shi,Ya sassare ta guntu-guntu
Ya kashe Matar shi,Ya sassare ta guntu-guntu
https://4.bp.blogspot.com/-7lZrS8ZTT1M/WKxUz8xubfI/AAAAAAAADEk/BfVl5P98FXEMHz7swo7c8_SGubIOjch5wCLcB/s320/5.jpg
https://4.bp.blogspot.com/-7lZrS8ZTT1M/WKxUz8xubfI/AAAAAAAADEk/BfVl5P98FXEMHz7swo7c8_SGubIOjch5wCLcB/s72-c/5.jpg
ISYAKU.COM
http://www.isyaku.com/2017/02/ya-kashe-matar-shiya-sassare-ta-guntu.html
http://www.isyaku.com/
http://www.isyaku.com/
http://www.isyaku.com/2017/02/ya-kashe-matar-shiya-sassare-ta-guntu.html
true
3052478943858316060
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts KARANTA SAURAN LABARAI Karanta saura Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All KARANTA WADANNAN LABEL MAADANI BINCIKA GABADAYAN LABARAI Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS CONTENT IS PREMIUM Please share to unlock Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy