Sirrin Da Na Miji a daren farko da Amarya

Daren angwanci wani dare da ake farinci, idan an wayi gari cikin sa rana ce masoya basa mantata ranar fari ciki.
zaku kasance awani hali mai tattare da shauki da zumudi na kasance warku a matsayin abu daya daren daraja ga ma’aurata kenan da zarar an kai amarya gidan mijinta ango kenan, Iyayanta da kawa yanta zasu barta a daki tana jimamin kasancewar ta a wannan yana yi Na zama amarya
akan so bayan an watse ambar amarya ta tashi ta dan gyara abin da take ganin bazai kayatar mata DA ango ba a wasu guraran kawayan amarya suna tsayawa har sai an kawo ango wannan baya cikin al’ada an fison abar amarya daga ita sai ango
suci amarci kai ango kashigo kuyi abinda addini Ya yarda dashi Na sanarda ita yaya addini kuyi sallah muna godiya ga Allah kuci daga abinda Allah Ya baka a wannan dare domin more amarci
Na biyu shine kokarin tafiyar da kunya tsakanin ma’aurata
kasancewa sababbin ma’aurata duk baki suke ga wannan harka ta ibadar aure, dole Ya kasance akwai kunya da yar fargaba game da daren, don samun cikakkiya nasara daren farko, sai ma’aurata sun rage jin kunyar dake tsakaninsu, Ya kasance suna tattaunawa kan batun ibadar aure, da yadda suke fatan daren farkonsu Ya kasance
DA kuma dokinsa dasa kyawawan tunani cikin zuciya game da shi tun kafin zuwan ranar a Nan aikin ango ne Ya rikka Bi a hankali, cikin wasa da raha da zolaya ta hanyar amfani da kalmomi makimanta ba masu nauyi ba, kuma Ya kasance suna cike DA shauki, har yaga Ya zakulo amaryarsa ta rage jin kunya, in ma dai ba ta daina ba, fada matan zai sa ta zama cikin sanin abinda ka iya faruwa, haka kuma yana da kyau ma’aurata su nema tare da karanta littafai dasu kai bayani kan ilimi ibadar aure don a fahimce su.
 SHIRYA JIKI DA JINI: domin dai jiki da jini kamar inji ne ga fetur din gabatar da ibadar aure: don haka yana da alfanu ga ma’aurata su inganta lafiyar jikinsu da ta jininsu ta hanyar cin abinci mai kyau DA gyara jiki musamman ganyayyaki da ya’yan itatuwa da yawan motsa jiki da sauran shirye -shirye makamanta wadannan yin kyakkyawa zato game da juna: ango Ya sani abubuwa da yawa Na iya ballewa mace murfin budurci ta daga cikinsu akwai
1. Jinin haila mai nauyi
2. hawa sama,itace,gini da sauran su.
3. tsalle-tsalle,kamar wasar tsalle-tsalle da sauran su.
4. Yawan hawan keke ko doki
5. Hawa jaki da dai sauran su.
Ya kamata iyaye su dinga hana yara mata irin wadannan matsalolin
don haka haramun ne Ya kawo wani mummunan zargi game DA matarsa har in Ya same ta ba da murfin budurci ba
Ana iya samun matsala ma’aurata su sani cewa ba lallai bane su samu nasara a daren farko su domin gajiyar hada-hadar biki da fargabar yin wani muhimmi abu Na Karo Na farko Na iya haifar da kaduwar jiki har tasa ango yaji Ya kasa, don haka ba lallai bane ko dole sai an gabatar da ibadar aure a daren farko, in aka daga shi zuwa wani dare, bayan jiki Ya huta, abin yafi kayatarwa sannan ga sabon angon daya san yayi sabo da zinar hannu, Ya kamata yayi kokarin dainawa a kalla wata uku kafin daren farko, kuma Ya sababbin ma’aurata su sani, haramun ne gare su yin tunane-tunanen alfasha
kallon finan-finan alfasha

LADUBBAN DAREN FARKO
DA farko idan zaka shiga dakin amaryarka, zaka shiga ne da alwala. sannan zaka nemi dan wani abinci mai daraja,
misali: kamar kaza ko tsire da sauransu
idan kashiga zaka umurceta itama taje tayi alwala sannan kuyi ma Allah godiya abisa cika musu burinku DA yayi kuyi addu’o’in abisa kanku da dukkan al’ummar da suka amsa gayyatar ku suka halarci wajen daurin aurenku daga nan sai ka dafa kanta ko goshinta sannan ka karanta wannan addu’a
” ALLAHUMMA INNEE AS’ALUKA KHAIRAHA WA KHAIRA MA JABALTAHA ALAYYA WA A’UZUBIKA MIN SHARRIHA WA SHARRI MA JABALTAHA ALAIYAYA ( ko kuma ma jubilat alaiha )
( abu dawud Ya ruwaito DA ibnu maajah DA nisa’i )
daga nan kuma sai kuci wannan abinda ka shigo dashi ku dan sha wani abu
amma ba’a so mutum yaci abu mai nauyi sosai a irin wannan lokacin daga nan kuma sai ku kusanci juna, tare DA gabatar DA yan’wasanni DA juna kafin kufara gabatar DA ibadar aure kuma akwai addu’o’in DA ake karantawa daidai lokaci jima’i
“Allahumma jannibnash shaitan wajannibish -shaytana ma razaktana”
ANNABI ( S.A.W) yace “idan aka kaddara samun ciki a wannan saduwar to shaitan ba zai iya cutar dashi ba har abada ( bukhari DA muslim suka ruwaito ).
MUJALLARMU

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN