Shirin ba da tukwuici don fallasa barayi ya fara aiki

Bayan dala miliyan 9.8 da aka gano a gidan shugaban kamfanin mai na kasa NNPC Andrew Yakubu kwanakin baya an sake gano wasu kudade da suka kai Dala miliyan 150 da kuma Naira Biliyan 8.
Ministan yada labaru na kasa Mr.Lai Muhammed ne ya tabbatar da hakan a yayin da yake kara haske a kan cewa shirin ba da tukuici don fallasa barayin dukiyar jama'a ne da Gwamnatin ta tsara shi ya kai ga wannan nassara.
Shirin ba da tukwuici don fallasa barayi ya fara aiki Shirin ba da tukwuici don fallasa barayi ya fara aiki Reviewed by on February 12, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.