• Labaran yau

  February 12, 2017

  Sau biyu ana bude ma Buhari kofar gidan Allah, Ka'aba (Bidiyo)

  Shugaban kasa Muhammadu Buhari yana da matsayin da a ka kirashi so biyu ya shiga cikin kaaba.
  Ma musulumi, Kaaba shi ne wajen da ya fi tsarki a duk duniya, musulumi su yadda cewa, gidan Allah ne.
  Ana bude gidan so biyu a shekara daya dan waliman share share da goge gogen shi.
  Wanan walima na faruwa kwana 30 kafin watan Ramadan da kuma kwana 30 kafin a fara Hajj.
  Dan kalilan mutane dake da muhimmin mukami na hukuma a ke bari su soma hannu cikin lamarin.
  Wato Buhari ya shiga, ya kuma roke Allah batun kasan Najeriya a cikin masalaci Annabi Muhammad a Madina.
  Lokacin da Buhari ke mulkin soja, a shekara 1984, ya shiga Kaaba da ya je umrah. Yan Saudi suka kuma mishi baban maraba.A ranar 16, Juma’a, a watan, an bude kofar waje mai tsarki ma Buhari wanda sun yan Makkah sun yadda yana da gaskiya akan umarnin serikin lokacin Fahd Ibn Abdul Aziz Al-Saud.
  Naij.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Sau biyu ana bude ma Buhari kofar gidan Allah, Ka'aba (Bidiyo) Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama