Sabuwar kungiyar Addinin Musulunci ta bulla a Jihar Kaduna

An  sami bullar wata sabuwar kungiya ta addinin Musulunci a Jihar Kaduna ta Najeriya,ita dai wannan sabuwar kungiyar Gwamnan jihar Kaduna ...

An  sami bullar wata sabuwar kungiya ta addinin Musulunci a Jihar Kaduna ta Najeriya,ita dai wannan sabuwar kungiyar Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El'rufai ya bayyana shakkun sa a kan halarcin kungiyar inda ya kara da cewa koyarwar kungiyar ya saba wa koyarwar addinin Musulunci.Ya kuma ce kungiyar za ta iya zama hadari fiye da Boko Haram

Rahotanni sun nuna cewa kungiyar ta samo asali ne a garin Zariya,amma binciken da  'yan jarida suka yi ya nuna cewa shugaban kungiyar yana zaune ne a wajen garin Zaria.Sheikh Isma’il Bn Sayyadi Yusha’u yace kungiyar ba wata sabuwar kungiya bace, kawai su yan Tijjaniyya ne.

Isyaku Garba-Birnin kebbi
@isyakuweb

COMMENTS

VISITOR
Name

AL-AJABI,22,BIRNIN-KEBBI,21,DUNIYA,19,FADAKARWA,22,FASAHA,3,HOTUNA,34,LABARI,351,NISHADI,49,SANARWA,13,SHARHI,8,SIYASA,15,TARIHI,7,WASANNI,8,
ltr
item
ISYAKU.COM: Sabuwar kungiyar Addinin Musulunci ta bulla a Jihar Kaduna
Sabuwar kungiyar Addinin Musulunci ta bulla a Jihar Kaduna
https://1.bp.blogspot.com/-9wjkLCghJQY/WLL1L1xM7mI/AAAAAAAADOc/6vZtQEKFui8UiX5MnQ0oMQ6wUW8fEY3CQCLcB/s320/Gaisiya.jpg
https://1.bp.blogspot.com/-9wjkLCghJQY/WLL1L1xM7mI/AAAAAAAADOc/6vZtQEKFui8UiX5MnQ0oMQ6wUW8fEY3CQCLcB/s72-c/Gaisiya.jpg
ISYAKU.COM
http://www.isyaku.com/2017/02/sabuwar-kungiyar-addinin-musulunci-ta.html
http://www.isyaku.com/
http://www.isyaku.com/
http://www.isyaku.com/2017/02/sabuwar-kungiyar-addinin-musulunci-ta.html
true
3052478943858316060
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All WASU KARIN LABARAI LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS CONTENT IS PREMIUM Please share to unlock Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy