• Labaran yau

  February 18, 2017

  Motar safa ta tsunduma cikin teku a Lagos

  Wata motar safa ta tsunduma cikin tekun a Owode-Elede, Ikorodu a jihar Lagos.Motar, tana dauke da fasanjoji wadanda ake kyautata zaton sun fito ne daga yankin gabashin Najeriya.Kamfanin dillacin labarai ta Najeriya NAN ta ruwaito cewar ana fargaban akalla mutane hude ne suka rasu a zuwa yanzu a cikin wannan hadarin.

  Ba'a bayar da dalilan da suka sa motar ta tsunduma a cikin wannan tekun ba,tuni dai aka garzaya Assibiti da wayanda suka jikata,yayin da mazauna yankin da matsunta suka taimaka wajen nitso domin ceto rayukkan wadanda abin ya shafa.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Motar safa ta tsunduma cikin teku a Lagos Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama