Kalli Bidiyo - Bayar da umarnin soja da harshen Hausa

Wannan bidiyo ne da wasu Sojojin Najeriya suka nada na tsarin gabatar da neman izini na layin dakaru masu gadi daga hafsan da ke kulawa da sojoji masu sintirin gadi a wannan ranar watau quarter guard.

Kalli bidiyon a kasa
Kalli Bidiyo - Bayar da umarnin soja da harshen Hausa Kalli Bidiyo - Bayar da umarnin soja da harshen Hausa Reviewed by Isyaku Garba on February 26, 2017 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

Powered by Blogger.