ada

Breaking News

Allah ya ba da zaman Lafiya Ango Saddiq

ANGO SADIQ (a tsakiya)
A madadin dukkan ma'aikatan Seniora Tech Nig.Ltd, Ni Isyaka Seniora in na taya Ango Saddiq da Amarya Zuwaira a bisa Aure da aka daura masu yau Asabar.Mun shaida Addu'ar daurin Auren,Allah ya bamu ikon shaida zaiman Lafiya da karuwar zuri'a Dayyaba.Amin.
TECH. FARUKU (Abokin Ango)

No comments

Rubuta ra ayin ka