Header Ads

SOJOJI SUN KAMA SOJAN GONA,YA SAKA KUKA BAYAN SUN YI BARAZANAR HARBE SHI (BIDIYO)


Wasu jami'an Sojin Najeriya sun kama wani matashi wanda ya  ke yin shiga irin ta soja,bayan sojojin sun yi masa takaitaccen bincike,sai suka gano cewa ashe sojan gona ne,kuma suka yi barazanar zasu harbe shi,gogan naka kuwa ya saka kuka kuma ya makale a bayan daya daga cikin jami'in Sojan don kada a harbe shi.
Kaji fa,Sojan gaske suna mutuwa akan harbin bindiga,saunan naka kuwa kuka yake yi don an ce za'a harbe shi.
Kalli bidiyo a nan

No comments:

Rubuta ra ayin ka