MAULUDI NABIYU A GARIN BIRNIN-KEBBI

Daga Haruna Aliyu Usman- Birnin kebb.-Mutanen Jihar kabi a Hedikwatan Birnin kebbi sun wayi gari da taro wanda ya dauki hankali,kod...Daga Haruna Aliyu Usman- Birnin kebb.-Mutanen Jihar kabi a
Hedikwatan Birnin kebbi sun wayi gari da taro wanda ya dauki hankali,koda
suka bincika 'yan Darikar Tijaniyya ne suka fito cikin daruruwan su
domin nuna murna da haihuwar Mazon Rahma watau Annabi Muhammadu
sallalahu alaihi wasalam.Masu zagayawan sun kunshi matan aure, budare. da kuma yara.Zagayen na awa uku ya samu halartar manyan Shehunnan darikar Tijjaniyya.
Daga bisani aka fara raye-raye domin nuna murna.Duk zawiyyon dake cikin birnin Jaha sun halarci taron.Daga karshe khalifan Ahmad Usman Muktar ya gaya wa manema labarai cewa suna maulidin ne akan hujja ba.a jahilce ba, Khalifan ya kara da cewa Annabi ne yace suyi Mauludi domin nuna soyya a agare shi da iyalan gidan sa.Shugaban ya mika godiyar sa ga mabiya Darikar inda yayi kira ga jama'a da su so Annabi da gaskiya.Daga karshe ya gode ma gwamnatin jaha domin kaso da ta bayar lokacin bukukuwan.
A daga bisani aka wacika da kade kade da raye


COMMENTS

Name

AL-AJABI,25,BIDIYO,1,BIRNIN-KEBBI,26,DUNIYA,23,FADAKARWA,23,FASAHA,3,HOTUNA,41,JAKAR MAGORI,20,LABARI,426,NISHADI,51,SANARWA,13,SHARHI,13,SIYASA,17,TARIHI,7,WASANNI,8,
ltr
item
ISYAKU.COM: MAULUDI NABIYU A GARIN BIRNIN-KEBBI
MAULUDI NABIYU A GARIN BIRNIN-KEBBI
https://1.bp.blogspot.com/-g9OXgv6LVbc/WGlJNNLBdfI/AAAAAAAABks/gSMXiniHt78Dq8fsZXXMhjW7qOi4taNdwCLcB/s320/Darika.jpg
https://1.bp.blogspot.com/-g9OXgv6LVbc/WGlJNNLBdfI/AAAAAAAABks/gSMXiniHt78Dq8fsZXXMhjW7qOi4taNdwCLcB/s72-c/Darika.jpg
ISYAKU.COM
http://www.isyaku.com/2017/01/mauludi-nabiyu-birnin-kebbi.html
http://www.isyaku.com/
http://www.isyaku.com/
http://www.isyaku.com/2017/01/mauludi-nabiyu-birnin-kebbi.html
true
3052478943858316060
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts KARANTA SAURAN LABARAI Karanta saura Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All KARANTA WADANNAN LABEL MAADANI BINCIKA GABADAYAN LABARAI Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS CONTENT IS PREMIUM Please share to unlock Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy