JARUMAR BOLLYWOOD LINDSAY LOHAN TA KARBI MUSULUNCI

Alamu daga shafukan sada zumunta na fitacciyar jarumar Hollywood Lindsay Lohan na nuna cewa jarumar zama musulma.
Jarumar ta goge dukkanin hotunan ta da ke shafin Instagram inda ta kuma rubuta kalmar “Alaikum salam”, Haka kuma ta goge dukkanin sakonin ta da ke shafinta na Twitter inda ta bar guda daya kawai wanda ke kiran mutane su hada kan su kuma su so juna.
Idan za a iya tunawa an yi ta kalubalantar jarumar a shekarun baya a kasar Amurka a lokacin da ta yabi musulunci sannan aka ganta dauke da Kur’ani.
Rahotanni na nuna cewa Lindsay ta fara sha’awar Musulunci ne a lokacin da ta yi aikin taimako wa ‘yan gudun Hijira wadanda yawancin su Musulmai ne.

AL'UMMATA
JARUMAR BOLLYWOOD LINDSAY LOHAN TA KARBI MUSULUNCI JARUMAR BOLLYWOOD LINDSAY LOHAN TA KARBI MUSULUNCI Reviewed by on January 17, 2017 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

ISYAKU TV

Powered by Blogger.