HUKUMAR TSARO TA DSS TA DAMKE WANI DAN BOKO HARAM

Hukumar DSS tayi namijin kokari bayan da ta damke wani Dan Boko Haram da ke shirin kai hari a cikin Garin Kaduna. Dan Boko Haram din dai...Hukumar DSS tayi namijin kokari bayan da ta damke wani Dan Boko Haram da ke shirin kai hari a cikin Garin Kaduna. Dan Boko Haram din dai ya tsero ne daga Jihar Yobe da niyyar tada kayar-baya a Garin na Kaduna.


Jami’an Tsaro na DSS dai sun yi nasarar kama wannan Dan Boko Haram kafin yayi ta’asa. Jami’in Hukumar Tony Opuiyo yace sun kama wani Dan Boko Haram mai suna Alkassim Salisu wanda ya shirya kai hari a cikin Kaduna.

‘Yan Boko Haram da dama sun tsero daga Yankin Arewa maso Gabashin Kasar bayan da Sojojin suka fatattako su. Maimakon wannan ya nemi zama lafiya, sai ya ma kuma fara shirin yadda zai kawo wani sabon rikici.

Hukumar DSS din suna cigaba da damke ‘Yan Boko Haram da sauran masu laifi a cikin Kasar. Hukumar tace tayi nasarar damke masu laifuffuka da dama a cikin Kasar; daga masu garkuwa da mutane zuwa ‘Yan ta’adda a garin Fatakwal, Taraba, Kogi, Legas, Kano, dsr.
NAIJ.COM HAUSA

COMMENTS

Name

AL-AJABI,25,BIDIYO,1,BIRNIN-KEBBI,26,DUNIYA,23,FADAKARWA,23,FASAHA,3,HOTUNA,40,JAKAR MAGORI,18,LABARI,422,NISHADI,51,SANARWA,13,SHARHI,13,SIYASA,17,TARIHI,7,WASANNI,8,
ltr
item
ISYAKU.COM: HUKUMAR TSARO TA DSS TA DAMKE WANI DAN BOKO HARAM
HUKUMAR TSARO TA DSS TA DAMKE WANI DAN BOKO HARAM
https://4.bp.blogspot.com/-pqjA02ZXo5M/WHv6Uuq3uVI/AAAAAAAAB2M/5mKSiOxNvYM-niUZRKcexhDhXUuFTUM-QCLcB/s320/vllkyto1vteaklkfc.a2f097d2.jpg
https://4.bp.blogspot.com/-pqjA02ZXo5M/WHv6Uuq3uVI/AAAAAAAAB2M/5mKSiOxNvYM-niUZRKcexhDhXUuFTUM-QCLcB/s72-c/vllkyto1vteaklkfc.a2f097d2.jpg
ISYAKU.COM
http://www.isyaku.com/2017/01/hukumar-tsaro-ta-dss-ta-damke-wani-dan.html
http://www.isyaku.com/
http://www.isyaku.com/
http://www.isyaku.com/2017/01/hukumar-tsaro-ta-dss-ta-damke-wani-dan.html
true
3052478943858316060
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts KARANTA SAURAN LABARAI Karanta saura Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All KARANTA WADANNAN LABEL MAADANI BINCIKA GABADAYAN LABARAI Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS CONTENT IS PREMIUM Please share to unlock Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy