• Labaran yau

  January 19, 2017

  GWAMNA ATIKU BAGUDU YA AMINTA A BIYA 95.75M NA RAJISTAR DALIBAN JAMI'AR USMAN DAN FODIYO

  Mai gairma Gwamnan jihar Kebbi Alh.Atiku Bagudu ya sanya hannun amincewa a saki naira miliyan 95.745.000.000 domin biyan kudin rajistar dalibai 'yan asalin jihar Kebbi da ke karatu a Jami'ar Usmanu Dan Fodiyo a zangon karatu na 2017.
  Wannan bayanin ya fito ne daga hannun babban sakataren yada labarai na Gwamna Abubakar Mu'azu Dakingari.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: GWAMNA ATIKU BAGUDU YA AMINTA A BIYA 95.75M NA RAJISTAR DALIBAN JAMI'AR USMAN DAN FODIYO Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama