• Labaran yau

  January 12, 2017

  GOBARA TA HALAKA MIJI DA MATA,DA 'YA'YAN SU UKU  Allah mai iko ya yi wa wannan mutum da iyalansa da kuke iya ganin hoton su anan, rasuwa shekaranjiya da daddare sakamakon ibtila'in gobara da ya afka masu a cikin dare a karamar hukumar Koko dake jihar Kebbi.

  Mijin mai suna Sarafa dan kabilar Yoruba ne wanda yake da kyakkyawar shaida akan zama lafiya da rikon ibada.

  Allah ya jikansu da rahama, amin.
  Rariya
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: GOBARA TA HALAKA MIJI DA MATA,DA 'YA'YAN SU UKU Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama