YAHYA JAMME NA GAMBIYA YA CE ALLAH NE KADAI ZAI HANA SHI NASSARA

Shugaban kasar Gambia da ya dade a kan karagar mulki Yahaya Jammeh yace Allah kadai zai hana masa nasara a kokari da yake yi na murda s...

Shugaban kasar Gambia da ya dade a kan karagar mulki Yahaya Jammeh yace Allah kadai zai hana masa nasara a kokari da yake yi na murda sakamakon zaben shuagaban da kasar tayi a cikin wannan wata.
Zababben shugaban kasar Adama Barrow ya doke shugaba Jammeh a zaben na ranar daya ga wannan watan. Da farko shugaba Jammeh ya amince da sakamakon zaben amma yanzu ya yi burus yanazargin cewa akwai kura
kuarai a zaben don haka yake so kotun kolin kasar ta soke sakamakon.
Yace baya tsoron kowa a wannan duniya inji shugaba Jammeh a wani jawabinsa ta telbijin ga kasar. Yace
yana son ya ga an tabbatar da adalci. Yace shi mutum ne mai son zaman lafiya amma ba matsoraci ba.
Kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya da kungiyar tarayyar Afrika ta AU da kungiyar ECOWAS dukkaninsu sun gargadi shugaba Jammeh da ya amince da shan kaye kuma ya mika mulki ga Barrow.
Shugaban ya caccaki sauran shugabannin kasashen Afrika ta Yamma da suke kira da ya sauka daga mulki, yace basu da hurumin nuna masa abin da zai yi.
Kotun kolen kasar ta ajiye ranar 10 ga watan Janairu ran da saurari kara da Yahaya Jammeh ya kai matakwanaki tara kafin ya mika mulki.
VOA HAUSA

COMMENTS

Name

AL-AJABI,25,BIDIYO,1,BIRNIN-KEBBI,26,DUNIYA,23,FADAKARWA,23,FASAHA,3,HOTUNA,41,JAKAR MAGORI,20,LABARI,426,NISHADI,51,SANARWA,13,SHARHI,13,SIYASA,17,TARIHI,7,WASANNI,8,
ltr
item
ISYAKU.COM: YAHYA JAMME NA GAMBIYA YA CE ALLAH NE KADAI ZAI HANA SHI NASSARA
YAHYA JAMME NA GAMBIYA YA CE ALLAH NE KADAI ZAI HANA SHI NASSARA
https://1.bp.blogspot.com/-TsK-sig7W6g/WF2n5lQBcwI/AAAAAAAABTk/x4xLONhWn-wbgadW7deJQdojPWh_hq1EwCLcB/s1600/uytrejkjhghh.jpg
https://1.bp.blogspot.com/-TsK-sig7W6g/WF2n5lQBcwI/AAAAAAAABTk/x4xLONhWn-wbgadW7deJQdojPWh_hq1EwCLcB/s72-c/uytrejkjhghh.jpg
ISYAKU.COM
http://www.isyaku.com/2016/12/yahya-jamme-na-gambiya-ya-ce-allah-ne.html
http://www.isyaku.com/
http://www.isyaku.com/
http://www.isyaku.com/2016/12/yahya-jamme-na-gambiya-ya-ce-allah-ne.html
true
3052478943858316060
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts KARANTA SAURAN LABARAI Karanta saura Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All KARANTA WADANNAN LABEL MAADANI BINCIKA GABADAYAN LABARAI Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS CONTENT IS PREMIUM Please share to unlock Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy