• Labaran yau

  December 14, 2016

  WANI YARO MAI BARA YA SAKA KUKA A YAYIN DA YA FUSKANCI WANDA YAKE ROKO (HOTUNA)

  Da ya mika hannu don a ba shi kamar yadda ya saba sai kawai ya sauke hannunsa sannan ya yi ta rusawa da kuka.
  Dalili kuwa ya ga wacce ya mika hannu ta bashi a cikin mota zaune ta ke amma ko iskar da za ta shaka ba ta da ita dole na'ura ke manne a hancinta don taimaka mata.
  Daga Zuma Times Hausa

  Gida - Leadership Hausa

  Assalamu alaikum, Editan LEADERSHIP Hausa mai farin jini, ka bani dama na yi kira ga gwamna Kashim...

  Gida

  (null)

  Labarai, kai tsaye- Radio France Internationale RFI

  Samu dukkanin shirye-shiryen RFI Siyasa da Al'adu da Wasanni da Labarai da dumi-duminsu na Afrika da Faransa da duniya.

  NIGERIAN NEWSPAPERS

  Flash or unlock your phone at SENIORA TECH shop No.51 upstairs.OLUMBO shopping complex Ahmadu Bello way Birnin kebbi. 08062543120 http://...

  Wasanni

  Domin samun labaran wasanni kai tsaye daga club na kwallon kafa na turai
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: WANI YARO MAI BARA YA SAKA KUKA A YAYIN DA YA FUSKANCI WANDA YAKE ROKO (HOTUNA) Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama