• Labaran yau

  December 22, 2016

  WANI MUTUM YA KONA KAN SHI A PUJAB NA KASAR INDIYA


  Wani mutum mai suna Sukhminder Singh Mann ya kone a yayin da yake kokarin zuba ma wani mutun-mutumi da aka yi niyyar konawa don nuna adawa da gwamnatin Punjab
  i akan matakin da suka dauka wanda masu zanga-zangan suka ce ya cutar da tsarin aikin su na koyarwa ta malamai,a yayin wannan lamarin ne dai man fetur da Sukhminder ya je watsawa ya zubo mashi kuma nan take ya kama da wuta.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: WANI MUTUM YA KONA KAN SHI A PUJAB NA KASAR INDIYA Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama