SOJOJIN BRIGADE TA 21 SUN YI TAWAYE-SUN YI TA HARBI CIKIN ISKA A MAIDUGURI

Jaridar naij.com ta rubuto rahotun cewa jaridar Premium Times ta ba da rahoton cewa da sanyin safiyar yau Juma'a 16/12/2016 da karfe 6:00 na safe sojojin rundunar Brigade ta 21 da ke fada da boko haram a Sambisa suka yi tawaye ga hafsoshin su inda suka
yi ta harbi da bindigogin su a cikin iska kuma suka umarci hafsoshin da cewa su kiyaye su idan suna son lafiyar su.An ce sojojin suna zargin hafsoshin da muzguna masu,ta hanyar yin abubuwan da basu dace ba garesu
Karanta labarin a nan da turanci daga naij.com
SOJOJIN BRIGADE TA 21 SUN YI TAWAYE-SUN YI TA HARBI CIKIN ISKA A MAIDUGURI SOJOJIN BRIGADE TA 21 SUN YI TAWAYE-SUN YI TA HARBI CIKIN ISKA A MAIDUGURI Reviewed by on December 16, 2016 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.