SABON FIM DIN KANNYWOOD NA TURANCI (BIDIYO)


Shahararren Kamfanin nan mai shirya fina-finan Hausa na Kanywood a cikin Harshen Turanci
wato Jammaje Production, ya sake shirya wani sabon fim mai suna
“Light and Darkness” in ba’a manta ba kamfanin ya shirya fim din “There is a way” shi ma dai cikin Harshen Turanci.

No comments:

Rubuta ra ayin ka